GAFARA BARO GA JIRGIN AIKI NAN
AIKI YA KAWOSHI


__________________________________________
Zuwa ga Ahmad Babba Kaita
Jama'ar garin ARRAHIYYA dake karamar hukumar KANKIA na mika sakon godiya ga AHMADU BABBA bisa ginin MASALLACI da AHMADU ke gina masu, Allah ya saka da Alkhairi Allah ya kara masa taimakon musulunci.Amiin
Kowa yasan dai-dai jama'a tundai ba dan karya ne ba.
Arrahiyya sunce TAZARCE Ahmadu 4+4+4.
.
.
No comments:
Post a Comment