Alhamdu Lillah.
Nan ma Hakuri yayi ranar shi bayan share shekaru ana nema yau dai Allah cikin ikonsa da Rahamarsa da kuma qudurarsa ya kawo karshen nema domin malam Abdulmajid nakano ingawa aiki ya samu a federal judiciary Abuja sai ka tattara yan komatsanka ka garzawo Abuja ranar talata domin karbar Takardar fara aiki. Allah ya taya riqo ya kuma cida yan baya.
DARASI.
Kada bawa ya taba yanke qamna a kan Rahamar Allah subhanahu wa’ta’ala.
Saturday, 17 February 2018
SAKO DAGA HON AHMAD BABBA K/K/I
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment