Waiwaye Adon Tafiya. ...... Mu leka karamar Hukumar Baure Don Ganin aabin Alkairin da senator kaita ya nemoma Al'ummar Wanann Yanki.
Senator kaita Allah saka maka da Alkairi ameen.
1. Baure kofar Arewa:Hand pump
2. Faski ward Unguwar kaure fulani: Hand Pump.
3. Dantagwarma Hui Ward : Motorized boreholes Mai Dauke da kawunan Pampuna guda 21.
4. Salai Primary school One Block two classes Dauke da Teburan rubutu da Kujeru.
5. Kyaras Yarmolo primary school One Block two class room Dauke da Teburan rubutu da Kujeru.
6. Shado Primary school One Block two classes Dauke da Teburan rubutu da Kujeru.
7. Muduri primary school One Block two classes Dauke da Teburan rubutu da Kujeru.
8. Maukawa primary school One Block two classes Dauke da Teburan rubutu da Kujeru.
9. Goverment Day Secondry school Maibara, One Block two classes Dauke da Teburan rubutu da Kujeru.
10. Kuntaru Transformer
11. Yanduna Islmaiyya :One Block Three Class rooms Dauke da Teburan rubutu da Kujeru
12. Dankum maternity clinic Baure lg
13. Faski ward One Block Three Class rooms Dauke da Teburan rubutu da Kujeru.
14. Madatta Rugage Yarmaulo ward: Hand pump
15. Community Arabic School Baure : One Block Three Class rooms Dauke da Teburan rubutu da Kujeru
16. GH Baure Security light
17. Rigage Suminti : Hand pump
18. Kawarin Yarjaji Hand pump
19 Samawa matasa Ayyuka a matakin Gwamnatin Tarayya......
No comments:
Post a Comment