Ky
awun Alkawali chikawa, Kamar yanda Senator Ahmad Babba kaita ya Turo da masu #GeoPhysical #Survey Don Tantance wadannan Garuruwa Don Su Amfana da Solor motorized, Sun Kammala, Sai kuma masu Aikin Ginin Riyojin suma Yanzu haka sun fara da Kusada chikin Gari, da Kuma Gwajawa Rimaye. Allah yasaka da Alkairi yakumasa a Kammala lafiya.
1.#Kankia l.g
#Gwajawa A,Rimaye Ward.
#Gachi Malamawa,Gachi Ward.
2.#Ingawa l.g.
#Manomawa,manomawa ward.
3.Baure l.g
.
#Dan #tagwarma,Hui ward.
4.#Dutsi lg.
#Kayawa,Doge ward.
5.#Bindawa l.g.
#Kangi,giremawa ward.
6.#Mai'adua l.g.
#Maikoni,#Baida/Maikoni ward.
7. Mani lg
#Bakwaida charambi,Butta ward.
8.#Kusada l.g.
#Kusada cikin gari,Kusada ward.
Senator Ahmad Babba kaita Allah yasaka maka da Alkairi ameen.
#Ssgachi
No comments:
Post a Comment