Kamar yadda Sen Ahmad Babba Kaita ya bada sanarwar yiwuwar zuwan masu binciken inda yakamata ayi wannan famfo to Allah cikin ikonshi mutanennan sunzo kuma sun duba kuma an gano inda ya kamata ayi wannan famfo.
Mutanen unguwa sunyi godiya kwarai akan wannan namijin kokari da sanata keyi masu, Allah ya biya da aljannah ameen.
No comments:
Post a Comment