HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Sunday, 2 September 2018

SEN. AHMAD BABBA YA UMURCI A KAI WANNAN BAWAN ALLAH ORTHORPAEDIC DOMIN YIMASHI MAGANI

Daga Comrd. Sani Alaska Knk Godiya ta musanman zuwa ga Distinguished Senator Ahmad Babba Kaita akan daukar nauyin wannan bawan Allah(Bilyaminu Jafaru Knk) bisa hadarin daya samu ahanyar lagos, sanadiyyar haka ya kare wanda ayanzu haka yana Orthopedic Hospital Katsina ya fara karbar magunguna. Fatan Alkhairi da jinjina ga Dr Aminu Khalil Knk bisa namijin kokarinshi akoda yaushe. Allah ya bashi tareda duk marassa lafiya lafiya,Allah ya sakawa Distinguished Senator Ahmad Babba Kaita da mafificin alkhairi.

No comments:

Post a Comment