HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday, 25 August 2018

HON AHMAD BABBA YA BADA KYAUTAR N10,000 GA KOWANE MAHAJJACIN DAURA ZONE

A kokarin sabon sanatan Daura Zone na samar da tsaftataccen shugabanci to a yauma Sen Ahmad Babba Kaita ya bada kyautar N10,000 GA kowane mahajjacin da ya fito daga yankin Daura Zone. Allah ya sakawa wannan bawan Allah da alkhairi tare da yimashi kyakkyawan jagoran ameen. #Abkisxtremelygood

No comments:

Post a Comment