
Sabon sanatan Daura Zone Senator Ahmad Babba Kaita ya bada taimakon Naira miliyan daya domin yiwa wani bawan Allah aiki.
Mutumin Daura ne wanda ya samu wata matsala a jikinshi wadda ta san ya yake kwance a koda yaushe.
Allah ya saka da alkhairi yakuma maimaita mana wannan mulki na adalin shugaba wanda a kullum tunaninshi mutanenshi.
Allah kuma ya jikan iyaye ameen

No comments:
Post a Comment