
Kamar yadda muka sani kuma ya saba sabon sanatan Daura Zone Sen.
AHMAD BABBA KAITA ya samar wa mutum hudu aiki, ga sakon da ya rubuta a shafin shi na Facebook kamar haka:
INNALLAHA MA'ASSABRIN .
LALLAI HAKURI YAYI RANARSA NINE NA SAMAR MAKA AIKI KUMA NI NAFIKA MURNA SAMUN AIKIN SABODA JURIYA DA HAKURI DAKA NUNA WAJEN YARDA DA CEWA ALLAH NE KE BADAWA KUMA A LOKACIN DA YASO BAKOWA BANE NIKE MAGANA ILLA
1) MUHAMMAD ZAKARI KAFINSOLI WANDA YA SHARE SHEKARA HUDU YANA SAURAREN IKON ALLAH.
KUMA CIKIN IKON ALLAH OFFER TAKA SAI TA TAFITO QWAR HUDU HARDA TA 'YAN RAKIYA GUDA UKKU KUMA DUK FEDERAL APPOINTMENTS.
SAURAN SUNE KAMAR HAKA.
2) USMAN MUSA YANDOMA.
3)IBRAHIM MUHAMMAD LAMINU KUSADA.
4)MUSA LAWAL DANGIWA .
KAMAR YADDA AKA SABA SAI A GARZAYO BIRNIN TARAYYA ABUJA RANAR LITININ MAI ZUWA A NEMI OFFICE DINA.
RAHILA 07033222825.
ABDULLAHI ko KUKWA .
0816 970 6889
ALLAH YA TAYA KU RIQO .

No comments:
Post a Comment