HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Thursday, 13 September 2018

AHMAD BABBA YAJE DUBIYA A ORTHORPAEDIC KATSINA

DAN BABBA, BABBA NE KO'AINA. Distinguished Senator Ahmad Babba Kaita Kenan a FEDERAL MEDICAL CENTER KATSINA domin duba Abba Ungwr Dabinnai ,Adamu Bobi Knk da Alhaji Ibrahim Buhari Mashi(A.P.C STAKEHOLDER ) tare da sauran marassa lafiya da Allah ya jarabta. Distinguished Senator Babba Kaita ya tattauna da likitan asibin domin ganin yadda za'ayi aiki(Operation)ga Abba wanda Insha Allah zuwa jibi za'a gudanar da wannan aikin. Daga nan kuma ya wuce KATSINA ORTHOPEDIC HOSPITAL inda ya duba Bliyaminu Knk(Kanen Kabir Nachi )da Kanen Alh Aminu Abukur da sauran marassa lafiya. Angabatar da addu'oi tare da fatan Allah ya qara masu lafiya. Shi kuma Distinguished Senator Allah ya qara daukaka shi ya biya mashi dukkanin buqatunshi.

No comments:

Post a Comment