
Wadda ta hada wadannan kana nan hukumomi har guda 12.
1. Daura
2. Baure
3. Sandamu
4. Zango
5. Mai'aduwa
6. Dutsi
7 . mashi
8. Mani
9. Bindawa
10. Ingawa
11. kusada
12. Kankia
Tabbas Alummar Kankia kusada, Ingawa. Munji wani iri Alokacinda mukaji Hon, Ahmad Babba kaita na neman Sanata na Daura zone. Domin Ganimuke kamar zai karayimana nisa sosai ganin irin Ayyukan Alkairinda yake kawoma wadannan kana nan hukumomi guda 3, dama jahar katsina, da kasata Nijeria baki daya.
Hakan yasa mukaga to ai dama tunda ba raggo bane mai kokarin kawo cigabane , wannan yasa hankalinmu ya kwanta mukakuma amince da ya nemi wannan kujera don Sauran Al'umma suma su amfana da irin kokarinsa.
Hon, Ahmad Babba baya bukatar kirari ko Tallar abinda baiyiba , Dominkuwa mu kazarmu bata kwanta saida zakara.
Muzama tsintsiya Madaurinmu daya don Ganin wannann yanki namu na Daura zone yasamu wannan bawan Allah a matsayin wakili wanda zai dora daga inda Marigayi Mdawakin Daura ya tsaya.
Sirajo saidu Gachi

No comments:
Post a Comment