WANI AIKI SAI SABON senator ( watau Hon.Ahmadu Babba) ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI.
________________________________________
Godiya ta musamman ga Mai taimako watau Hon.Ahmadu Babba bisa kyautar mota da yaba Alh.TIJJANI ABUBAKAR SUKUNTUNI (Maigari) Allah ya saka da alkhairi.
Allah ya ida mana nufi ka kasance senator Daura Zone domin cigaba da ayyukan alkhairi tare da taimakon marasa lafiya ameen.
Fatan Senator in shaa Allahu DAURA ZONE
.
.
Wednesday, 11 April 2018
HON AHMAD BABBA YA BADA KYAUTAR MOTA
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment