HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Friday, 13 April 2018

HON AHMAD YA DAUKI NAUYIN KAI WANI BAWAN ALLAH ASIBITI (N250,000)

A kokarin Hon Ahmad Babba Kaita na tabbatar da kyakkyawan shugabancin yankin Kankia/Kusada/Ingawa a matakin tarayya, cikin kulawa da taimakon da yake yi ga marassa lafiyarmu yauma ya zo da abinda ya saba inda ya umurci da akai wani bawan Allah asibiti domin yimashi magani. ALLAH ya sakawa Hon.Ahmadu Babba da mafificiyar lada ameen Ya umurci HABIBU TUKUR da yaje a sami party chairman watau DANJUMA MAMMAN RIMAYE domin kai wannan bawan Allah ASIBITI. Allah ya idama wannan bawan Allah nufin shi na alkhairi tare da yimashi jagoranci a dukkan harkokin shi ameen.

No comments:

Post a Comment