A Kokarin Hon Ahmad Babba Kaita na kawo cigaba a yankin shi na Kankia/Kusada /Ingawa a gefe guda kuma aka samu wata hazikar mace wacce akafi sani da Aunty Ladee Kankia inda take hada abubuwa kamar su:
1-Air freshner
2-Man shafawa
3-Alli
Ta kuma tattauna da wakilin mu bayan tambayarta dalilin yin dukkan wadannan abuwbuwa kamar haka
''Na hada wadannan kayane domin yan'uwana mata su san cewa su ba'a barsu a baya ba, kamar yadda kake iya gani matasa ne yan jam'iyyar adawa wanda muka zauna dasu har suka amince min cewa zasu shigo ayi tafiyarnan ta Hon Ahmad domin suma subada tasu gudummuwar inda dasu muke ta ayyukan nan a gabanka kana gani.
Ta kuma kara da cewa za'a rarraba abubuwan ne a kananan hukumomin da Hon Ahmad Babba yake wakilta ne kawai da yardar Allah ''
Ita dai wannan tafiya ta adalin shugaba wanda mutanen shi ke alfahari kasancewar shi burinshi kawo sauqin rayuwa tare da fito na fito da zaman kashe wando ya kasance har mutane wasu yankuna nayi mashi addu'ar zama sanata ko gwamna domin suma su gamsu da romon mulkin Hon Ahmad Babba Kaita.
Allah ya maimaita mana kai Maigida 4+4+4+4+4......4n
No comments:
Post a Comment