HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Wednesday, 24 January 2018

KUSADA LOCAL GOVERNMENT SOCIAL MEDIA FORUM (KUSOMEF)

Wannan kungiya mai suna a sama idan ba a manta tasa mu kyautar JAMB FORMs daga wajen HON. AHMAD BABBA KAITA inda ita kuma kungiyar tayi alkawalin sa dau kar da forms ga dalibai masu hazaka wadanda suke da sha"awar zuwa universities. To! Alhamdulillah jiya cikin nufin Allah ta cika wannan alkawali ta bayar da forms din guda a shirin (20) kuma tabiya masu kudin REGISTRATION. Iyayan daliban da yan uwa da abokan ar'zukin su,sunyi addu"ar fatan alkhairi ga jam'iyyar APC da jajar tattun shuwagabanin mu BABA BUHARI RT. HON. AMINU BELLO MASARI RT.HON. ABUBAKAR YAHYA KUSADA SPEAKERN KATSINA GARKUWAN KATSINAWA da fatan Allah ya maimaita. Kuma sun nuna jin dadin su ga wannan kungiya dayi mata fatan alkhairi da samun dau kaka.

No comments:

Post a Comment