Abin tsiya ake boyo mukam sai sam barka shugabanmu masoyinmu ne na hakika masha Allah Aug 12,2017.
Abinda yafi komai dadi shine kayi dacen shugaba wanda gurin shi ya kawo hanyoyin saukake rayuwar mutanensa. Hon Ahmad Babba Kaita ya bada gudummuwar Naira dubu dari da hamsin (150,000) ga wani bawan Allah da iftila'i ya fadamawa a karamar hukumar Ingawa, da fatan Allah ya saka mashi da mafificiyar lada bayan haka mutanen Ingawa da iyalan wannan bawan Allah na godiya tare da nuna gamsuwa da wakilcin hazikin mutum irin Ahmad Babba Kaita.
Tuesday, 23 January 2018
HON AHMAD BABBA MAI RABA ALKHAIRI
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment