HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Sunday, 21 January 2018

GUDUMMUWAR N350,000 DAGA HON. AHMAD BABBA KAITA A GARIN DANDORO

Fadin halayyar Hon Ahmad Babba Kaita baya cika idan ba'ayi maganar kyautar shi da gudummuwa ba domin warware matsalolin mutanen da yake wakilta da suka kunshi Kankia/Kusada/Ingawa. Hon Ahmad Babba Kaita ya bada gudummuwar N350,000 domin sayen filin maqabarta a garin Dan-doro bayan an kai koken hakan daga yan gari. Shidai wannan bawan Allah shine ke wakiltar kananan hukumomi guda ukku kamar yadda ake gani a sama tsawon shekaru bakwai inda tun hawanshi wannan kujera alkhairai keta sauka ga al'umma na daga samar matasa sana'oi, aikin soda
, aikin gwamnatin tarayya da na jaya dadai sauransu. Allah yayi ma wannan bawan Allah jagoranci na alkhairi ya karemana shi sannan muna addu'ar Allah yasa ya cigaba da ayyukan kirki ameen. By:Kabir 07037417154

No comments:

Post a Comment