Matsalar ruwan sha a unguwar Gachi dadaddiyar matsala ce wacce ta sanya duk dan siyasar da zaya je Gachi campaign sai yai yayi alqawarin kawo karshenta amma daga baya sai mutanen yankin su cije yatsa tare da Allah wadai kan rashin cika alqawarin da aka daukar masu.
Mai girma dan majalisar tarayya Hon. Ahmad Babba Kaita yaje wannan unguwa ta Gachi tare da ganawa da tsofaffin unguwa domin jin koken su, Alhamdulillah ya gana dasu sannan yasha alwashin kawo karshen matsalolin dake addabar su.
FANFUNAN GACHI SUN HADU DA FUSHIN AHMAD BABBA
cikin ikon Allah da Amincewar shi Maigida Hon Ahmad Babba Kaita ya bada tallafin Kudi Naira 800'000 A gachi domin gyara masu duk wasu FANFUNA dake cikin gachi Wanda suka dau dogon lokaci basuda ruwa cikin Ikon Allah yanzu matsalar tazo karshe yanzu haka aiki na tafiya Lafiya kamar yanda mai gida ya bayar da umarni dole muyi godiya ga Allah muyi godiya ga Hon Ahmad Babba Kaita"
KANKIA KUSADA INGAWA FEDERAL CONSITUENCY 2019 BABU CHANJI.
BY:Kabir 07037417154
Friday, 19 January 2018
HON. AHMAD USMAN BABBA YA NEMO BAKIN ZAREN MATSALAR RUWA A UNGUWAR GACHI DAKE KANKIA
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment