A jiya ne sanata mai wakiltar mutanen Katsina ta arewa mai kuma kananin hukomomi sha biyu (12) watau sanata Ahmad Babba Kaita ya samawa mutane biyu takardun kama aiki a matakin tarayya inda ya umurcesu da su garzaya Abuja a ranar alhamis domin suyi documentation. Allah ya saka ma wannan bawan Allah da alkhairi yakuma ci da yan baya ameen.
Thursday, 1 October 2020
Sen Kaita Yace mutum biyu su tafi documentation
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment