Kamar yadda ya tsayu domin ganin cigaban mutanenshi sanata Ahmad Babba Kaita a yau ma ya gwangwaje mutum biyu da albishirin cewar suma su garzaya Abuja domin amsar takardar kama aikinsu.
Haka akeson shuwagabanni adalai wanda suke iya yinsu domin cigaban mutanensu. Allah ya saka da alkhairi sanatanmu.
No comments:
Post a Comment