Sanin kowa ne Sanata Ahmad Babba Kaita ya kware wajen kawoma mutanenshi cigaba da hanyoyin dogaro dakai to a yauma kamar yadda ya saba ya rubuto sunayen mutum biyu
domin zuwa fara training, ga sakon kamar yadda ya rubuto;
(1) IDRIS GARBA
Tel: c/o mani Babba.
(2) Lawal Abubakar
Tel: c/o zonal vc daura.
Su saurari wayoyinsu don tafiya training Allah ya cida yan baya.
Allah ya saka da alkhairi sanatanmu mai kishinmu.
No comments:
Post a Comment