HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Monday, 31 August 2020

Sanata Ahmad Babba Kaita zai Gina Solar motorized borehole a Gachi

 A safiyar yau litinin ne Sanata Ahmad Babba Kaita ya turo da ma'aikatan duba da kuma gina fanfo domin su auna domin tabbatar da ginin fanfo mai amfani da hasken rana a unguwar Gachi dake karamar hukumar Kankia.

Ita dai wannan unguwa tana da dadadden tarihi akan matsalar ruwan sha inda sukanyi tafiya mai nisa domin samun shi.

Cikin ikon Allah ma'aikatan sun duba kuma sun gano inda ya kamata ayi wannan rijiya wadda za'a taho daga baya ayi indha Allah.

Al'ummar unguwar Gachi sunyi addu'oi akan yadda sukaga ana kan hanyar tabbatar da abinda suka dade suna nema.


Ab


kmediaTeam

No comments:

Post a Comment