#ABKCOP
The Office of Distinguished Senator Ahmad Babba Kaita.
Maigirma Sanatan Al'ummar yankin Daura zone na amfani da wannan kafa ta sadarwa domin sanar da dunbin matasan wannan yanki masu sha'awar aikin CIVIL DEFENCE da su gaggauta yin applying sannan su hannanta takardun a hannun Shuwagabannin Jam'iyyar APC na kowace karamar hukuma.
Ga Numbobin wayar da za'a tuntuba a kowace karamar hukuma.
1. DAURA: 08033621345, 08168616594
2. ZANGO: 07066446227
3. BAURE: 07030782297, 09066477261
4. MAI'ADUA: 08168506630
5. SANDAMU: 08035745808, 08038107226
6. DUTSI: 08063448423, 08060154573
7. MASHI: 07053323289, 08105290452
8. MANI: 08138624787, 08068063639
9. BINDAWA: 08039206588, 08033519875
10. INGAWA: 08067332576, 07034606231
11. Kankia: 08033960123, 08168623432
12. KUSADA: 08035601495, 08030641123.
Allah ya tabbatar da alkhairi ya baiwa mairabo Sa'a.
Allah ya sakawa Maigirma Sanata da alkhairi, Allah ya kara bude mashi kofofin alkhairi domin cigaba da taimakon matasa da daukacin Al'ummah.
.........Re-posting✍🏽...Abdullahi Musa Daura. Chairman #ABKCOPMEDIATEAMDAURA LG.
#ABKCONTINUITYPROJECT2019
Thursday, 15 August 2019
DAGA OFISHIN SENATOR AHMAD BABBA: CIVIL DEFENCE RECRUITMENT
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment