Sen Ahmad Babba Kaita ya rubuta kamar haka;
Kamar yadda na alqawarranta a baya cewa da buwayar sarki Allah zan gama duk ayyukan da marigayi sen Bukar ya fara bai samu damar kammalawa ba Allah ya karbe shi, gobe inn shaa Allah yan kwangila zasu so daga abuja don cigaba da saka falafalai da hada tranfomomi a wadan nan unguwannin da Qauyukkan don samawa al’umma wutar lantarki.
Halin ‘dan Adam.
———————-
Nasan sauran garuruwan da aka fara ayyukan wadanda su ma ba’a kammala ba zasu wo caaa kan an Ware su toh ba haka bane ayyukkan basu yiwuwa duka sai a hankali a hankali.
Satin da ya gabata Ina saudia naturo ‘yan kwangila zuwa unguwar matasa a mai’aduwa LGA da sabon layi cikin garin mani LGA don kammala aikin wanda yanzun haka an kusa kammalawa.
Wanan satin kuma ga na local govt guda hudu nan da za’a fara aikin gobe ko jibi inn shaa Allah na sauran local govt din kuma zasu biyo baya nan bada dadewa da yardar Allah.
Apologies MAI’RANA VILLAGE A KUSADA LOCAL GOVT NOT SANDAMU .
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment