HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Wednesday, 8 May 2019

SEN AHMAD YA RABA MASHINA GUDA 12

Maigirma sanatan Daura zone Ahmad Babba Kaita ya raba mashina goma sha biyu (12) ga youth leaders na kananan hukumin Daura zone inda suka hada da Daura, Zango, Mai'aduwa, Baure, Sandamu, Mani, Mashi, Dutsi, Bindawa, Kankia, Kusada dakuma Ingawa. Allah ya saka ma sanata Ahmad Babba Kaita da alkhairi yakuma kara daukaka da nisan kwana ameen.

No comments:

Post a Comment