
Masha Allah kullum abubuwa nata kara cigaba duba da yadda maigirma sanatan Daura zone Ahmad Babba Kaita yake kokarin kawo cigaba a yankin shi.
Yauma ya bada duk abinda ake buka domin Gina makarantar sakandire (secondary School) domin amfanin mutanen manowa da kewaye.
Allah yasa alkhairi Amadun talakawa, tabbas bamuyi zaben tumun dare ba. #Nextlevel_is_here.

No comments:
Post a Comment