DAN BABBA ,BABBA NE KO'AINA.
Lafiya Uwar Jiki......
Godiya ta musanman zuga ga Distinguished Senator Ahmad Babba Kaita akan daukar dawainiyar M.IBRAHIM LIMAN KAUYEN DAWA KNK zuwa EYE CENTRE KATSINA domin yin duk abunda ya kamata domin samun lafiyar idonsa.
Cikin yaddar Allah anyi gwaje gwaje daban daban cikin nasara.
Ya Allah ya bashi lafiya ya qara dukkanin al'umma lafiya.
Ya Allah ya sakawa Distinguished Senator Ahmad Babba Kaita da mafificin alkhairi.
Thursday, 13 September 2018
SEN AHMAD BABBA YA DAUKI NAUYIN M. IBRAHIM LIMAN KNK ZUWA EYE CENTRE KATSINA
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment