HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Thursday, 13 September 2018

DAGA DUKKAN OFFICIALS NA WANNAN FORUM

Muna kara godewa Allah da ya bamu jajirtaccen wakili wanda ke iya kokarinshi wajen kawo wa al'ummar wannan yanki cigaba ba tareda nuna fifiko ba. Hakika shine sanatan da wannan yanki ke alfahari da shi kuma suke nuna goyon bayansu akan kudirorin shi har takai ga an sanya mashi wadannan sunaye 1-Buharin Kankia 2-Wakilin Arewa Kamar yadda mai karatu zai iya ganin wadannan sunaye a sama, jajircewar mutum kadai zata iya sanyawa har ya samu irin wannan yabo ga kowane mutum a Najeriyar nan. Muna alfahari dakai mai gida sanatan mu Sen Ahmad Babba Kaita, Allah ya kara daukaka da nisan kwana distinguished.

No comments:

Post a Comment