HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Friday, 24 August 2018

ZAGAYEN GODIYAR BANGAJIYA DA KYAUTAR N500,000 GA MUTANEN INGAWA LG

Tawagar Mai Girma Sanatan Katsina Ta Arewa - Hon. Ahmad Babba Kaita ta safka Karamar Hukumar Ingawa domin ayi masu godiya da bangajiya akan kokari da gudunmuwar da suka bayar har aka samu wannan nasara. Sanata Ahmad yayi godiya kwarai da gaske tare da fatan alkairi. Daga karshe ya basu kyautar N500,000 domin nuna jin dadin sa akan gudunmuwar da suka bayar. #TEAMABK4SENATE

No comments:

Post a Comment