
T
abbas Ahmad,AHMAD BABBA KAITA SENATOR DAURA ZONE!!!
tabbas Ahmad Babba Kaita wakiline,mai alkawari da tausayi da Sanin yakamata
Ahmad Babba kaita senator daura zone yatau sayawa mutanan garin maibara da ibtila,I yafadawa na ambaliyar ruwa da,aka samu agarin maibara karamar hukumar baure.
Anrasa dukiyoyi da dama da gidaje Wanda mai girma senator yayi alkawarin zai bada tallafi ga wannan mutane Wanda wannan ibtila,I yafadawa.
Alhamdulillah,mai girma senator yacika alkawarin daya daukanwa tallakkawan garin maibara.
Yakara dacewa zaiyi kokari yaga duk yanda ma zaiyi yakawo kungiyoyin agajin gag gawa irinsu SEMA,DA NEMA, domin ganin andauki matakin daya kamata.
wannan yanuna mana senator ba wakilcin Neman kudiba yake yanayi ne domin al,umar dasuka zabeshi.
gashi nan shugaban riko na karamar hukumar baure HON.SALISU SULAIMAN yana karbar kudin da mai girma senator yabada abaiwa mutanan garin maibara daga wakilin senator HON BABANGIDA ALI YARDAJE.
Allah yasa kawa senator da alkhairi mun gani kuma mun shaida.
@ABK MEDIA TEAM BRE LGA.

No comments:
Post a Comment