HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Thursday, 2 August 2018

Hon Ahmad Babba ya sayi sabuwar transformer domin amfani mutanen Kauyen Dawa Kankia

Mutanen Kauyen Dawa na godiya kwarai akan sabuwar transformer da mai gayya mai aiki wakilin arewa Hon Ahmad Babba Kaita ya sayo masu domin shawo kan matsalar wutar lantarki da yankin ke fama da shi. Aiki a wajen Hon Ahmad Babba saidai mutum ya bayyana wanda ya sani saboda wallahi ba wanda zaice ga iyakarsu. Allah ya kai mana wannan bawan Allah ga wakilcin mutanen Daura domin tabbas ba zamuyi da nasanin hakan ba.

No comments:

Post a Comment