Al'ummar Garuruwan 1, Rimaye
2 Yan dadi, kusada lg.
3. Kafinsoli,
4 Yandoma,
5 kauyen Dawa Alkawali ya chika.
Da yammachin Ranar juma'ane saiga Sako daga Hon, Ahmad Babba kaita na Kawo Transforma har guda 6 Domin amfanin Al'ummarsa .
Inda ya Turo wakilinsa Tundaga Abuja wato Alh Sani Sukuntuni Domin kawo wannan sako.
Tabbas Hon, Ahmad Babba kaita jarumine Kuma Al'ummar wannan Yankuna damukakai dukkanin wadannan sakonni Sunji dadi sunkuma yi godiya .
A gaskiya Naji dadin yanda naga Al'ummar dukkanin wadannan garuruwa dauka kai wadannan sakonni, Da irin tarbar da sukayimana dakuma bada sako cewa tofa su yanzu Hon, Ahmad Babba shike binsu bashi kuma insha Allah Akanshi sai inda karfinsu ya kare.
Allah yakara daukaka wannan bawan Allah ameen.
Saturday, 3 March 2018
Sabbin transformers daga Hon Ahmad Babba Kaita
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment