Tabbas samun kamar irin wannan shugaban a yau sai anyi bincike mai zurfi kasancewar shi wakili nagari wanda wasu ke kirashi da wakilin arewa dake wakiltar al'ummomin Kankia/Kusada/Ingawa Federal constituency. Gurin wannan bawan Allah shine kawar da zaman banza wanda a yau mutum ko baya tare dashi a wannan yankin zai fadi cewar samar wa mutane aiki shine burinshi, Allah yayi jagoranci wakilin baba Buhari.
Friday, 5 January 2018
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment