HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday, 6 January 2018

Aikinda Honourable yayi na ginin masallaci a Tsa/Magam da Arahiya

*Tsa Magam* dakuma Garin Arahiya dake chikin mazabar * Fakuwa kafin Dangi*

Dukkansu suna chikin amfana  da Ginin masallatan juma'a.

Masha Allah Yau chikin Ikon Allah  nasamu Kai ziyarar duba Ayyukan Alkairinda Hon, Ahmad Babba kaita yakeyi, a Wadannan  Mazabu Wato *Tsa /Magam* da kuma Garin Arahiya achikin Mazabar * Fakuwa kafin Dangi*

Dukkansu Ana Gina masu masallatan Juma'a ,   sakon Godiya ga Al'umar Dukkanin wadannan Al'umma. Inda Al'umar Garin Arahiya sukabada sako kamar haka, Bayan sunyimasa Addu'oe daga bakin  Limamin Garin Arahiya,  Sunkumace Ashemasa cewa Insha Allah sunyimasa Alkawalin Dukkanin Runfunansu na Zabe. Kafin zuzo har Gida suyimasa  Godiya.
Agaisheka  da kokari Hon, Ahmad Babba Yi iya yinka sauran kabarma  Allah.


@

No comments:

Post a Comment