Sen.Ahmad Babba Kaita ya tallafama Abduljabbar habu wanda ke garin Zango L.G wanda,za'a yimashi aikin lakka da zunzurut
un kudi har naira miliyan daya da dubu dari biyu da talatin (1,230,000,00)
Hakan ya biyo baya ne a yayin da yan uwa da abokan arziki suka nemi a taimaka ma wannan bawan Allah ganin halin da yake ciki domin ceto rayuwarshi. Allah ya saka ma Sen Ahmad Babba Kaita da alkhairi yakuma bashi abinda yake nema. Mungode distinguished.
No comments:
Post a Comment