HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday, 12 September 2020

Sen KAITA YA BADA TAIMAKON MILIYON 1 DOMIN SAYEN FILIN MAKABARTA A KUSADA LG

Kamar yadda sanata Ahmad Babba Kaita ya tsayu domin ganin cigabanmu da tabbatar da kulawarshi akan dukkan matsalolinmu yauma kamar yadda ya saba ya bada kyautar zunzurutun kudi har Naira miliyan daya (N1,000,000) domin sayen filin makabarta a karamar hukumar Kusada.

Allah ya saka ma sen Ahmad Babba Kaita da alkhairi yakuma cigaba da kare mana shi ameen.

No comments:

Post a Comment