Kamar dai yadda sanata Ahmad ya saba kawo ma mutunenshi cigaba, yauma Allah cikin ikonshi ya samo ayyukan famfuna masu amfani da hasken Rana da za'a gudanar a kananin hukumomin Daura zon.
Gasunan Kamar yadda za'a iya gani cikin hoto.
By: Zahraddeen L. Kafinsoli Daga farkon shekarar da ta wuce zuwa yau (13 January, 2021 - 09 May, 2022), Maigirma Sanata Ahmad Babba Kaita...
No comments:
Post a Comment