Saqon godiya zuwa ga Distinguished Senator Ahmad Babba Kaita bisa daukar dawainiyar wannan bawan Allah domin kaishi asibitin Orthopedic Katsina.
Dukkanin halinshi suna godiya da fatan Allah ya saka ma Distinguished Senator Ahmad Babba Kaita da mafificin alkhairi.
No comments:
Post a Comment