
Kayan karatu kenan wanda maigirma sanatan Daura ya aika zuwa makarantar Umar bn khattab (sakafa) dake unguwar nasarawa Daura inda ya wakilta Lawal Shunku Adamu domin damkasu ga hukumar makarantar.
Allah yasa alkhairi ya biya wannan bawan Allah bisa ayyukan alkhairan da yake kawoma mutanen Daura zone.
#HailSenAbk

No comments:
Post a Comment