
Mutanen Katsina ta arewa na yiwa maigirma sanatan ta addu'ar kariya tareda samun daukaka a koda yaushe bisa jajircewa tare da kulawa da yake na ganin wannan yankin ya cigaba dakuma tallafawa marasa lafiya ba tareda nuna fifiko ko bangaranci ba.
Allah ya saka maka da mafificiyar lada yakuma kawo maku dauki a duk lokacinda bukatar hakan ta taso ameen.

No comments:
Post a Comment