
Daga Ahmad babba Kaita Chiyamomin Sandamu Mai’aduwa Mashi Mani da Bindawa su nemi chiyaman kankiya don bada wuraren da za’ai manyan borehole masu injin buga ruwa da tankuna a sama. (Motorized Boreholes kenan)
Nasamu labarin injiniyoyin har sun isa katsina saboda haka a gaggauta nemansu don yin survey da fara aiki.
Jan kunne.
Al’umma su saka ido don samun aiki mai inganci.
Allah ya shige mana a gaba, ameen.

No comments:
Post a Comment