Yana da kyau mutane su gane cewa Sen Ahmad Babba Kaita na wakiltar kananin hukumomi sha biyu (12) ne kuma gasu kamar haka:
Daura
Zango
Baure
Mai'aduwa
Sandamu
Mani
Mashi
Bindawa
Dutsi
Kankia
Kusada
Ingawa
Wadannan sune kananin hukumomi da hazikin sanatanmu ke wakilta. Allah ya bashi ikon sauke wannan nauyin ameen.
Saturday, 29 June 2019
KANANIN HUKUMOMIN DA SEN AHMAD BABBA KAITA KE WAKILTA
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment