
Alhamdulillah
1) Shamsuddeen Yahaya
2) Abubakar Mati Danyaro
A cikin watan March 23 2019 ne maigirma sanatan Daura Ahmad Babba Kaita ya umurci mutanen da aka lissafo a sama da su garzaya birnin Abuja domin karbar takardar su ta kama aiki sannan su taho da takardunsu na shaida.
Allah ya bada sa'a yakuma cida yan baya ameen. Allah ya saka da alkhairi sanata Ahmad Babba yakuma say kafi haka ameen.

No comments:
Post a Comment