A jiya juma'a ne senator Ahm


ad Babba Kaita ya aika da babbar mota shakare da kayan asibiti kala-kala ga wadannan asibitoci guda biyu (General Hospital Daura da Primary Health care Mai'aduwa.
Ankuma damka dukkanin wannan kaya ga shuwagabannin wadannan asibitoci domin amfanin al'umma, kuma insha Allah yace wannan somin tabine insha Allah.
Allah ya sakama wannan bawan Allah da alkhairi ya tabbatar da kariyarshi gareshi a koda yaushe ameen.
No comments:
Post a Comment