
Tawagar Mai Girma Sanatan Katsina Ta Arewa - Hon. Ahmad Babba Kaita ta safka Karamar Hukumar Bindawa domin ayi masu godiya da bangajiya akan kokari da gudunmuwar da suka bayar har aka samu wannan nasara.
Sanata Ahmad yayi godiya kwarai da gaske tare da fatan alkairi.
Daga karshe ya basu kyautar N1,000,000 sakamakon kokarin da suka yi a zaben fidda gwani kuma sune suka zama na biyu wajen yawan kuru'u a zaben da aka gudanar jiya. Sun bada kuru'u 22,234.
#TEAMABK4SENATE

ALLAH YA TAYA RIKO
ReplyDelete