Kamar yadda ADAMU HALILU KUSADA ya rubuta a dandalin masoya Hon Ahmad Babba na Facebook, Hon Ahmad Babba Kaita cikin kokarin shi na kawo cigaba a yankin shi yauma Allah da nashi ikon an fara aikin wasu azuzuwa a makarantar girls vocational primary school dake sabon gari Kusada.
Iyayen yara, malaman makaranta, daliban makaranta, manyan gari da shugabar makarantar duk suna mika sakon godiyarsu zuwa ga Hon Ahmad Babba Kaita.
Allah ya kara daukaka ameen.
ABK_4+4+4+4+.....4n
Saturday, 28 April 2018
AZUZUWAN DA HON AHMAD KEY A MAKARANTAR GIRLS VOCATIONAL PRIMARY SCHOOL SABON GARI KUSADA
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Allah ya saka da alkhairi
ReplyDelete