
Mutum saidai ya takaita ne idan har zaya lissafa ayyukan cigaba da Hon Ahmad Babba Kaita ya gudanar.
Hakan taja mashi soyayya daga mutane da dama kama da wadanda yake wakilta har ya zuwa mutanen wasu yankunan.
Ita dai gadar sabon birni ta kasance a duk lokacin damina bata biyo saidai mutum ya zagaya ta titi.
Dalilin haka yasa ya amince da yin wannan gadar domin saukake harkokin tafiye-tafiye a lokacin damina. Kamar yadda aka saba mutanen sabon birni sunyi godiya kwarai tare da addu'ar Allah ya maimaita mana wannan tafiya mai cike da tarin alkhairi ta Hon Ahmad Babba Kaita.
Suma sunce 4+4+4+4

Ameen ya Allah, 4+4+4+4 Abk
ReplyDelete